
HATARA DA DOUNIYA
RAYUWA BA TABBAS KANA TAKA ALLAH NA TASHI
CIN AMANA DA YAUDARA « ALLAH SADAMU DA MAKOBTA NA GARI »
GA LABARIN /01
(‘(WANI MAKOBCINE YABA MAKOBSHIN SA YA SAHAR MASA DA WATA GADARAR SA BAYAN YA SAYAR SAI YADAYOMASA DA DUNBIN KUKIYAR DA TAKAI KIMANIN DINARI DUBU KOMA (10.000§).
DAYAN YABASA DUKIYAR SUNYI GAISUWA SAI YA NEMI YABASHI ARON DINARI DARI BIYU DOMIN ZAI KOMA GARIN SU DON YA AURAR DA DIYAN SA SU BIYU MATA.
AWANAN LOKACIN SAI MAKOBCIN YACE DA SHI KADA KADAMU AY’INKA KAMAR AY’IN NANE ZANBAKA DINARI DARI BIYU KAMAR YADA KABUGATA AMAN ZANBAKA SU KAWTA BA SAI KABIYANA BA.
AWANAN LOKACIN YACE DASHI YAJE ZUWA GOBE DA SAFE IDAN ALLAH YARDA KAFIN SUYI BANGWANA ZAI BASHI KODIN.
ASANAN DARE YAYI SAI YACE DA MATAR SA SUJE SU KWANTA DON DARE YAYI.
JIM KADAN SAI GA YAN FASHI DA MAKAMI A GIDAN SA SUNZO SUN FITAR DASHI DAGA DAKIN SA SANAN BABAN DAGA CIKIN SU YACE DA SHI « AJIYA MUNSAMU LABARIN CEWA ANKAHOMAKA KUDI KIMANIN DINARI DUBU KOMA KAFITO DASU KABAMU KASAN MU »
SAI MAI GIDAN YACE « TABBAS ANKAHOMANI KUDI GASUNAN A BAYAN KUJERA A AJE » SAI DAYA DAGA CIKIN SU YASA HANNUSA YADOKO YAR ZASU JUYA SUTAFI SAI YACE INA NEMAN WATA ALFARMA « JIYA NAYIWA MAKOBCINA ALKAWARIN ZAN BASA KAWTAR BINARI DARI BIYU GASHI ZAKUTAFI DA KUDIN DAN ALLAH KUBANI DINARI DARI BIYU DON INCIKAMASA ALKAWARIN DA NADAUKA, IN KUNTAFI DA KUDIN BAN SAN INA ZAN SAMUBA NA BASA »
SAI BABAN NASU YAJIHO DA KARFI YAKALI ABOKAN NASHI SAI YATUBE DAURIN FUSKAR DAKE FUSKAR DAYANSU SAI YACE WANAN SHINE MAKOBCIN NAKA.
SAI YAGA FUSKAR WANAN MAKOBCIN NASA DA YAYIWA ALKAWARI SANAN YACE DASU TABBAS SHINE MAKOBCINA DA NA YIWA ALKAWARIN ZAN BASHI WADANAN KUDIN IDAN ZAI TAFI.
BABAN YAN DABAR SAI YACE TUNDA NAKE FASHI BAN TABA KANIN CIN AMANA IRIN WANAN TABBAS WADANAN KUDIN NA HALAK NE GA KUDIN KA DON IN MUNCISU DAN SAN ABIDAN ZAI FARUNA DAMU BA)’)
DARASI
• KADA KABATA LOKACIN KAWAJAN NEMAN TARA HARAM DON BATA DANWAMA
• KADA KACI AMANAR WANI DON WANDA KABA AMANAR KA YAKULA DA TAKA
• CIKA ALKAWARI YANA TABBATAR DA IMANI
KAMALARTWORK/227/MARADI NIGER
0 Commentaires